Header Ads

 • batun apc sak yakare a nigeria  Mai girma shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce a shaidawa 'yan Najeriya, cewa, idan Allah ya kaimu zaben shekara ta 2019 kada su kuskura su sake yin SAK, su zabi mutane masu son cigaban kasa, ba masu son cigaban aljihunsu ba.

  Kuma yanzu haka hukumar zabe ta INEC, ta soma wani shiri na gudanar da sauye sauye a bangaren zabe inda zata soke wasu daga cikin dokokin zaben, za'a soke zabe Deligate, ko wane dan takara a zaben Primary talakawa za su zabi wanda suke so ya tsaya musu takara a

  jam'iya,  kafin zaben 2019 za'a gudanar da wadannan sauye sauye, saboda haka babu batun SAK, a 2019.

  No comments

  Post Bottom Ad